Rahotanni na nuni da cewa wasu ‘yan bindiga sun sace Hakimin Dnako, HRH Etsu Yuda Garba, da jikokinsa biyu a birnin tarayya AbujaShaidun gani da ido sun tabbatar da cewa ‘yan ta’addar sun sace wasu mutum biyar daga gidaje daban-daban a cikin dare yayin harinMutanen yankin sun bayyana…
Yan Bindiga Sun Shiga Abuja da Bindigogi, Sun Sace Sarki da Jikokinsa …C0NTINUE READING >>>>