Ƴan bindiga sun saka rayuwar mutanen ƙauyukan Tsafe ta Yamma cikin barazana bayan sun lafta musu haraji mai tsokaTsagerun waɗanda suka aiki a ƙarƙashin jagorancin shugabansu Danisuhu, sun sanya harajin N172m ga ƙauyuka 25 na ƙaramar hukumar TsafeSanya harajin da ƴan bindigan…
‘Yan Bindiga Sun Taso Mutanen Zamfara a Gaba, Sun Saka Haraji Mai Tsoka …C0NTINUE READING >>>>