Rahotanni daga ƙananan hukumomin Tsafe da Bukkuyum na Jihar Zamfara, sun nuna cewa ‘yan bindiga sun ɗora wa mutanen yankunan haraji mai yawa, wanda ya kai kusan Naira miliyan 200, tare da neman ba su buhunan abinci da kayan masarufi.
A ƙaramar hukumar Tsafe, ‘yan bindigar…
‘Yan Bindiga Sun Yanka Wa Mutanen Zamfara Haraji Mai Yawa …C0NTINUE READING >>>>