A yayin da ake shagulgulan bikin Kirsimiti, wasu gungun ‘yan bindiga sun yi awon gaba da kayan abincin da aka tanada domin bikin Kirsimeti a yankin karamar hukumar Kachiya da ke kudancin Jihar Kaduna.
Rahotannin sun bayyana cewar ‘yan bindigar sun kwace kayayyakin abincin mallakin…
‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Shinkafar Kirsimeti A Kaduna …C0NTINUE READING >>>>