‘Yan bindiga sun kashe ‘ya’yan wani boka uku masu shekaru tsakanin biyu zuwa shida a garin Nise da ke a wani yanki na Jihar AnambraMaharan sun kutsa kai cikin gidan bokan, suka kashe yaran, sannan suka jefa gawarwakinsu a cikin wata mota da ke cikin gidanRundunar ‘yan sandan jihar…
‘Yan Bindiga Sun Yi Ta’addanci ga Boka, Sun Kashe Masa ‘Ya’ya 3 …C0NTINUE READING >>>>