Kungiyar MEMAN ta bayyana cewa farashin shigo da man fetur ya ragu daga watan Nuwamba zuwa Disambar 2024 MEMAN ta bayyana cewa saukar farashin gangar danyen mai daga $74 zuwa $73.77 a kasuwar duniya ya jawo samun saukinKungiyar ta ce sauka ko hawan farashin Dalar Amurka zai cigaba da…
Yan Kasuwa Sun Sanar da Samun Saukin Farashin Litar Fetur …C0NTINUE READING >>>>