‘Yan Najeriya fiye da 45,600 sun nemi aiki a NNPC …C0NTINUE READING HERE >>>
Shugaban kamfanin man fetur na ƙasa (NNPCL), Mele Kyari, ya bayyana cewa mutum 45,689 ne suka halarci jarrabawar neman aiki a kamfanin.
Babban jami’in hulɗa da jama’a na kamfanin, Mista Olufemi Soneye, ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa da ya fitar.
A cewar sanarwar,yayin ziyararsa ga cibiyar Ansar-Ud-Deen da ke Maitama, Abuja, Kyari ya yi alkawarin tabbatar da cewa tsarin tantancewa zai kasance mai sauƙi, gaskiya, da adalci.
Ya bayyana cewa gwajin ƙwarewa ta…
>