‘Yan Nijeriya Za Su Kayar Da APC A 2027 Kamar Yadda Aka Yi Wa NPP A Ghana …C0NTINUE READING HERE >>>
Jam’iyyar PDP ta ce ’yan Nijeriya za su kayar da jam’iyyar APC mai mulki kamar yadda ’yan Ghana suka yi wa jam’iyyar NPP a zaben da aka kammala a kasar.
Hukumar zabe ta Ghana ta ayyana John Mahama na jam’iyyar NDC a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar.
Mahama, wanda ya taba zama shugaban kasa daga 2012 zuwa 2017, ya doke dan takarar jam’iyyar mai mulki, Mahamudu Bawumia, inda ya samu kashi 56.5 na kuri’un da aka kada.
Kakakin PDP, Debo Ologunagba, ya ce…
>