Yan Tawaye Sun Kwace Iko a Syria, an Nemi Bashar Al Assad an Rasa a Damascus …C0NTINUE READING HERE >>>
Ana fargabar yan tawaye sun kwace iko a kasar Syria yayin da ake tunanin shugaban kasar ya tsereRahotanni sun tabbatar da cewa Bashar al-Assad ya tsere daga birnin Damascus yayin da yan tawayen suka kwace ikoWannan ya biyo bayan shafe shekaru 13 ana yakin basasa a kasar Syria karkashin mulkin Bashar Al-Assad
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
Damascus, Syria – Rahotanni…
>