Ministan harkokin wajen kasar Sin kuma mamba a ofishin siyasa na kwamitin kolin JKS, Wang Yi, ya tattauna da ministan harkokin wajen Iran, Misa Araghchi, a yau Asabar 28 ga Disamba, a birnin Beijing.
A yayin tattaunawar, Wang Yi ya bayyana cewa ya kamata kasar Sin da Iran su yi aiki…
Yankin Gabas Ta Tsakiya Ba Fagen Yaki Ne Da Manyan Kasashe Suke Wasan Kura A Ciki Ba …C0NTINUE READING >>>>