Yankin Xinjiang Na Kasar Sin Ya Kammala Aikin Shimfida Rami Mafi Tsawo A Duniya

Da safiyar yau Litinin ne aka kammala aikin shimfida ramin Shengli na tsaunin Tianshan , da ya kasance rami mafi tsawo a duniya da ya ratsa ta manyan tsaunuka masu matukar kalubale.

Ramin mafi tsawo a duniya wanda ya ratsa ta tsaunukan da kankara ta mamaye a arewa maso yammacin yankin…

Yankin Xinjiang Na Kasar Sin Ya Kammala Aikin Shimfida Rami Mafi Tsawo A Duniya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment