Jami’an ‘yansanda a jihar Bauchi sun kama kimanin mutane 15 da ake zargi da laifin sata, da kuma haura gidajen jama’a a ranar Kirsimeti.
An kama wadanda ake zargin ne a wani sintiri da rundunar ta gudanar domin dakile aikata laifuka a lokacin bukukuwan Kirsimeti da na karshen…
‘Yansanda Sun Kama Mutane 15 Da Ake Zargi Da Laifin Sata A Bauchi …C0NTINUE READING >>>>