‘Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Mota A Kano

Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta kama wani da ake zargin barawon mota ne tare da kwato wata mota da ya sace.

 

Rundunar a cikin wata sanarwa da kakakinta, SP Abdullahi Kiyawa ya fitar a ranar Litinin ta bayyana cewa, sashin rundunar mai yaki da satar motoci ya gano wata mota kirar…

‘Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Mota A Kano …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment