Rundunar ‘yansandan Abuja ta sanar da kashe wani shahararren ɗan bindiga mai garkuwa da mutane, Dogo Saleh.
Kakakin rundunar, SP Josephine Adeh, ta bayyana cewa Dogo Saleh da yaransa sun addabi wasu sassan birnin Abuja da hare-haren garkuwa da mutane.
Ta ce bayan samun bayanan…
‘Yansanda Sun Kashe Ƙasurgumin Ɗan Bindiga, Dogo Saleh, A Abuja …C0NTINUE READING >>>>