Wata yarinya mai shekara 14 a Jihar Jigawa, ta amsa laifin zuba wa mijinta da abokansa guba a abinci, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar ɗaya daga cikin abokan mijin.
Lamarin ya faru ne a ƙauyen Bakata da le ƙaramar hukumar Kiyawa, a ranar Lahadi, 15 ga watan Disamban 2024.
Yarinyar ta…
Yarinyar Da Ake Zargi Da Zuba Wa Mijinta Da Abokansa Guba A Abinci, Ta Amsa Laifinta A Kotu …C0NTINUE READING >>>>