Yau Lahadi da misalin karfe 5 na yamma manyan kungiyoyin kwallon kafa da ke buga gasar Firimiya Lig ta kasar Ingila, Manchester United da Manchester City za su hadu a babban filin wasa na Etihad Stadium dake Manchester domin wasan mako na 16.
Wasa a tsakanin kungiyoyin biyu na daga…
Yau Ake Kece Raini Tsakanin Kungiyoyin Hamayya Na Manchester A Firimiyar Ingila …C0NTINUE READING >>>>