Tsohon dogarin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan watau Moses Jituboh ya rasu ranar Juma’a a jihar BayelsaMoses Jituboh, tsohon mataimakin Sufeta Janar na ƴan sanda ya rasu ne bayan fama da gajeruwar jinya yana da shekara 54 a duniyaMarigayin dai ya koma aikinsa na ɗan sanda…
“Za a Binciko Dalili”: Tsohon Dogarin Shugaban Kasa a Najeriya Ya Rasu Yana da Shekara 54 …C0NTINUE READING >>>>