Jigo a APC reshen jihar Kano, AbdulMajid Danbilki Kwamanda ya nemi matasa su tashi don adawa da jagorancin jam’iyyarKwamanda ya ce jagorancin Abdullahi Umar Ganduje a kasa da ta Abdullahi Abbas a Kano, babbar annoba ce a siyasaYa yi alkawarin jagorancin tafiyar da za ta hargitsa…
“Za Mu Hargitsa APC,” Jigo a Kano Ya Ce za Su Bijirewa Shugabancin Ganduje …C0NTINUE READING >>>>