Akwa Ibom – A wani mataki na kawo gyara da sababbin dabaru cikin gwamnati, Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno, ya sanar da rushe majalisar zartarwa.
Hakan na nufin mai girma gwamnan ya sallami dukkan kwamishinoninsa da sauran hadimansa daga aiki.
Wannan sanarwa ta zo ne a ranar Juma’a…
“Za Mu Sauya Zubi,” Gwamna Ya Rusa Majalisar Zartarwa, Kwamishinoni Sun Rasa Aiki …C0NTINUE READING >>>>