Za’a Dauke Wutar Lantarki Na Tsawon Makonni Biyu A Abuja

ABUJA, NAJERIYA — 

Babbar Manajar sashen hulda da jama’a Misis Ndidi Mbah ce ta bayyana haka a wata sanarwa da ta sa hannu kuma ta raba wa manema labarai.

Mbah ta ce za a dauke wutar ne saboda aikin gyaran hanyoyin da hukumar raya babban birnin tarayya (FCDA) ta ke yi a yankin Unguwar Apo.

Za’a Dauke Wutar Lantarki Na Tsawon Makonni Biyu A Abuja …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment