Zaben 2027: Akume Ya ba Atiku da ‘Yan Arewa Shawara kan Neman Kujerar Tinubu

Zaben 2027: Akume Ya ba Atiku da ‘Yan Arewa Shawara kan Neman Kujerar Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>

Sakataren gwamnatin tarayya ya ba ƴan siyasan Arewacin Najeriya da su kawar da tunanin neman kujerar shugaban ƙasa a 2027Sanata George Akume ya buƙaci Atiku Abubakar da ya haƙura da neman kujerar shugaban ƙasa a 2027 domin lokacin ƴan Kudu neYa bayyana cewa ya kamata a bari shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya kammala wa’adinsa na biyu a shugabancin ƙasar nan

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi…

>

Leave a Comment