Zaben Shugaban Ƙasar Ghana Ya Sa PDP Ta Hango Abin da Zai Faru da Tinubu a 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>
Jam’iyyar PDP ta taya mutanen ƙasar Ghana murnar zaɓen jagoran ƴan adawa kuma tsohon shugaban ƙasa, John Mahama a zaɓen ranar AsabarMai magana da yawun PDP, Debo Ologunagba ya ce nasarar ƴan adawa a Ghana alama ce da ke nuna ƙarshen APC ya kusa a NajeriyaPDP ta roki hukumar zaɓe da jami’an tsaro su tabbatar da muradin ƴan Najeriya na kawo ƙarshen mulkin danniya a 2027
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa,…
>