Tsohon Manajan Daraktan KASCO, Bala Inuwa ya caccaki hukumar yaki da rashawa ta jihar Kano bisa zargin watsi da umarnin kotuLauyansa, Ibrahim Tahir Esq ya ce sun samu umarnin kotu da ya haramtawa hukumar PCACC ta kano taba kadarorin Bala InuwaAmma tuni hukumar yaki da rashawa ta yi…
Zamba: Hukumar Yaki da Rashawa, Jami’in gwamnatin Ganduje na Musayar Yawu …C0NTINUE READING >>>>