Zarge-zargen Shugaban Sojin Nijar Kan Nijeriya Ba Su Da Tushe

Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta ƙaryata zargin da Shugaban Sojin ƙasar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani, ya yi a cikin wani faifan bidiyo da ke yawo, inda ya zargi Nijeriya da haɗa kai da Faransa domin tayar da zaune tsaye a ƙasar sa.  

 

A cikin wata sanarwa da Ministan Yaɗa…

Zarge-zargen Shugaban Sojin Nijar Kan Nijeriya Ba Su Da Tushe …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment