Zargin Barazana: Atiku Ya Shiga Fadan Peter Obi da Tinubu, Ya ba da Shawara

Dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya shiga rigima tsakanin gwamnatin Bola Tinubu da Peter Obi Atiku ya ce maganganun kakakin jam’iyyar APC, Felix Morka a kan Peter Obi, sun nuna wata alama ta rashin yarda da ‘yancin masu adawa a dimukradiyyaYa ce kalaman da suka nuna Obi…

Zargin Barazana: Atiku Ya Shiga Fadan Peter Obi da Tinubu, Ya ba da Shawara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment